Ramadan

(DAUSAYIN RAMADAHAN) IBADUN DA AKE YI A WATAN Ramadhan


Wannan ɓangare na biyu zai ƙunshi bayani a kan manyan idabu da ake aiwatarwa a cikin wannan wata mai Albarka,
1. Karatun Al-ƙurani.
2. Falalar karanta Al-ƙur’ani.
3. Falalar koyon Al-ƙurani da koyar da shi.
4. Falalalar sauraron karatun Al-ƙur’ani.
5. Falalar wanda ya ƙware wajen karatun Al-ƙur’ani.
6. Falalar sauraron karatun Al-ƙur’ani.
7. Wajabcin yawaita ko maimaita karatun Al-ƙur’ani.
8. Falalar wanda ya tsaya da daddare yana karatun Al-ƙur’ani.
9. Falalar sauraron karatun Al-ƙur’ani.
10. Falalar kyautata murya a wajen karatun Al-ƙur’ani.
11. Falalar karance Al-ƙur’ani gaba ɗayansa. 12. Turakun Al-ƙur’ani.
13. Waɗanda suke sauke Al-ƙur’ani a kullum, ko a raka’a ɗaya.
14. Hukuncin ittikafi a watan Ramadhan da waninsa.
15. Sallolin asham, shafa’i da wutri.
16. Falalar yin wutri a bayan sallar isha’i.
17. Hukuncin yin Al-ƙunuti a cikin wutri.
18. Hukuncin rama wutri.
19. Samun kuzari da karshashi game da sallar dare.
20. Daren lailatul ƙadri.
21. Yaushe ne ake samun daren lailatul ƙadri? 22. Hikimar da tasa aka ɓoye daren lailatul ƙadri.
23. Neman daren lailatul ƙadri.
24. Addu’ar da ake yi a daren lailatul ƙadri.
25. Alamomin da ake gane daren lailatul ƙadri. 26. Falalar ciyarwa a cikin watan Ramadhan. 27. Falalar zikiri da addu’a a cikin watan Ramadhan.
28. Fa’idodin yawaita ambaton Allah ﷻ. 29.Falalar yin addu’a da hukuncinta.
30. Ladubban addu’a da sharuɗɗanta da ƙa’idodinta.
31. Abubuwan da suke hana karɓar addu’a.
32. Ladubban da ake bi Allah ﷻ ya amsa addu’a.
33. Zakkar Fidda Kai *

See also  Abu shida da suka kamata ku sani kan sallar tahajjud

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button