Jima'i

Ko Mai Yasa Mata Suke Kukan Kissa A Lokacin Jima’i?


Kukan kissa, ko kukan dadi wanda a turance ake cewa (moaning) kuka ne ko ace sumbatu ne da mata suke yiwa mazajensu a lokacin da ake saduwa dasu.
Bincike ya tabbatar da cikin mata 100 kashi 20 ne kadai basa irin wannan kukan a lokacin da suke jima’i. Binciken ya kara da cewa wannan kukan yana iya zama na dole ne a wasu lokatan ko kuma saboda kissa irin na mata domin karawa kwanciyar jima’in armashi ga maigida.
Sai dai mata masu irin wannan kukan sun kasu ne kashi-kashi. Akwai masu wannan kukan cikin natsuwa da kuma hankali, akwai masu yinsa da karfi yadda idan akwai mai wucewa ko wani makoci zasu iya ji, wasu tada yara take a barci idan ta soma irin wannan kukan. Da akwai matan da su kukan suke da gaske idanuwansu cike da kwalla tamkar wahala suke sha ko kuma kwanciyar jima’in ne basa so amma da miji zai tsagaita cewa zata yi a ci gaba, ita wannan kukan shine ne irin nata kukan kissa. Akwai matan sumbatu kawai suke yi basuma san abunda suke cewa ba irin wannan matan har labarin abunda suke boyewa suke fitowa dashi a irin wannan lokacin. Wasu matan idan baka kunna radio ko ka kara muryar talabijin ba to fa bazasu ciwuba saboda matukar kara da hayaniya na sumbatunka da suke yi. Akwai matan idan zaka ajiye musu miliyoyin kudi kace kada suyi wannan kukan a mintuna biyu kacal na soma jima’in Ku sai dai ka dauke kudinka amma bazasu iya ba.
Ko a jima’ince wannan kukan kissan yanada amfani wajen maata masu yi. Tabbas wannan kukan yanada matukar amfani wajen ma’aurata a lokutan gudanar da kwanciyar jima’i. Domin har a dabbobi suna irin wannan kukan a lokacin da suke jima’i ina kuwa ga Dan Adam. Ga wasu dallilan dake sa mata suke kukan dadi a lokacin saduwa da mazajensu.

See also  Dalilan Da Suke Hana Wasu Matan Sha'awar Jima'i


1. Tambatar Da Gamuwa Na Jin Dadi:
Wannan kukan shi yake alamta cewa matarka tana samun matukar jin dadi a wannan lokacin, yana nunamaka cewa kana shigan lungunan ta kana kuma zungoro mata inda take so a zungura.


2. Hanyace Ta Sadarwan Jima’i:
Wasu matan saboda kunya bazasu iya yiwa mazajensu bayanin a haka nan kawai ba idan ba jima’i ake dasu ba. Misali ta nuna yadda take son mijinta ya mata, amma a wannan lokacin tana ina yi masa magana na zafi take ji ko dadi take ji, yayi a natsai ko yayi buga mata da karfi duk a wannan kukan ne wasu
matan suke Isar da sakon su a jima’in ce.


3.Yana Karawa Mace Ni’ima:
Mata masu kukan kissa sufi marasa yi ni’ima na matantaka kamar yadda bincike ya tabbatar. Hakan kuwa yana biyo bayan sakankacewa da zuciyarsu tayi da wanda suke gudanar da jima’in dashi, don haka wannan natsuwar da soyayyan dake zuciyanta sai yayi ta antayo mata ni’imanta wanda hakan yakan karawa maigida jindadi.


4. Karawa Jima’i Armashi:
Kukan kissa tabbas yana karawa jima’in ma’aurata armashi. Da ma’aurata zasu gudanar da jima’i ba tare da wannan kukan ba to sunan wannan jima’in lami tamkar miyan da babu gishiri ne. Mace ko da kuwa bebece ko kurma to wannan gurnanin da zata rika samarwa a lokacin jima’i yanada matukar tasiri da kuma amfanin a jima’in ce.


5. Yana Tabbatar Da Soyayya:
Kukan kissa na tabbatar da soyayyan dake tsakanin ma’aurata. Shi yake bambamta jima’i na fyde da kuma jima’i na ci ka biya. Domin a fyde sai dai mace tayi kukan wuya ko na fargaba amma bana soyayya ko jin dadi ba. Haka jima’i da wacce tayi ne domin a biyata itama batada wannan lokacin da zata bata nayin kukan kissa abunda ke gabanta kayi ka zare ka bata kudinta tayi gaba, idan kuwa har kaji tayi wannan kukan kuma na gaske, to ko ka biyata gobe zata nemeka saboda kodai ta samu gamsuwa ko kuma ta kamu da sonka a wannan lokacin.

See also  Abunda Ke Jawo Azzakari Girman Wuce Kima


6. Yana Karawa Maigida Hazama:
A wannan lokacin da mace ke kukan, yakan sa namiji yaji ya karuwan sonta a zuciyar shi. Musamman ma idan tana hadawa da zantuntuka batsa a lokacin masu kara was miji hazama irin “cini da kgau, burarka ta mini, so kamini can ciki, cakula,” da sauran kalamai irin wannan na karawa mass hazamar ganin sun gamsar da matansu.
A wani bincike da aka fitar kwanan nan. An gano cewa rashin kukan kissan ma’aurata na iya sawa su hafi dolayen yara. Don haka ma’aurata sai a himmatu da kuka.
Wadannan sune kadan daga cikin fa’idojin kukan kissa ga ma’aurata musamman ma mata. Idan lokaci ya samu zamu yi darasin na yadda mace zata yi kukan.To Ku suma maza suna kukan kissa. Kuma suma kukan nasu da fa’ida, shi ne abunda zamu yi bayani a darasin mu na gaba.
Allah Ya baiwa ma’aurata zaman lafiya masu shirin yi da karawa Allah ya hore. Daliban tsangaya Allah Ya yi albarka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button