Jima'i

Wasu Wurare Guda 6 Da Zaka Motsawa Matarka Sha’awa Ba Tare Da Tana Tube Ba


Ka, kula, duk macen da zaka mata wadannan abubuwan duk irin halakarka da ita sai ta ji wani yarrrr, a tare da ita.
Don haka ka guji yiwa mace wasa da wadannan wuraren muddin kasan ba matarka bace.
Ga wasu wurare na zaka iya motsawa mace sha’awar ta dasu nan take ba tare da ka tubeta ba.

1: Goshi: Muddin zaka sumbaci goshin matarka tuni zata motsa matsa sha’awar ta.
2: Bayan Wuyanta: Bayan wuyan mace na daya daga cikin gabobin dake motsa mata sha’awa.
Kodai ka shafawajen ko kuma ka sumbaci wajen.
3: Bayan Hannunta: Sumbatar bayan hannun mace na motsa mata sha’awa.
4: Yatsu; Da zaran ka rike yatsun matarka kamin ka soma wasa dasu, ta riga ta sauya sheka.
5: Tafin Hannun: Bayaga bayan hannun mace, wasa da cikin tafin hannunta na jawo mata sha’awa bata shirya ba.
6: Shafa Zagayen Bakinta: Yatsa kawai zaka sa kana zagayen shashin bakin matar ya isa kasa ta shiga wani yanayi na bukatarka.

Sai dai wadannan abubuwan da muka ambata a sama bazasu motsa mace ba har sai idan mijinta yasan yadda zai sarrafasu.
Kana son sanin yadda zaka Motsawa Matarka Sha’awar ta wadannan halittun nata? Kasance da wannan shafi da kuma wannan Tsangayar tamu.

See also  Amfanin Fitar Da Maniyi A Kullum Ga Maza Ma'aurata

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button