Edu
-
Tambayoyi a Musulunci
ZAN IYA DORA RIBA, IDAN AKA WAKILTA NI SAYO ABU ?
TambayaAssalamu Alaikum Mallam, dan Allah ina da tmby, kaman misalin mutum yana baka kudi ka sayo mishi abu, wataran ya…
Read More » -
Tambayoyi a Musulunci
SHIN YA HALLATA NA YIWA WANI ƊAWAFI ?
Tambaya;Salam Malam. Menene hukuncin yin ɗawafi ga wani? Saboda mutane suna yawan cewa in naje Makka nayi musu ɗawafi.Amsa:Wa alaikum…
Read More » -
Ramadan
FITAR MAZIYYI GA MAI AZUMI
.Na Farko dai Menene Maziyyi?Iman Nawawi acikin Littafinsa mai sunaAl’majmu’u yana cewa maziyyi; Ruwa ne Fari mai fatsi-fatsi wato marar…
Read More » -
Ramadan
MIJINA YA TAKURA MIN MUN SADU A RAMADHANA
Tambaya:Malam yau ina cikin damuwa, saboda na kwanta baccin rana, kawai sai naji mijina ya danne ni, nayi ta ƙoƙarin…
Read More » -
Ramadan
NA CI ABINCI BAYAN ALFIJIR YA KETO
Tambaya:Malam jiya bayan na gama cin abinci, sai na samu ashe Alfijir ya keto tun kafin na fara ci, saidai…
Read More » -
Tambayoyi a Musulunci
MIJINA MAZINACI NE, ZAN IYA JUYA MASABAYA?
Tambaya:Assalamu alaikum, Allah ya hadani da miji mazinaci, shin in na daina hada shinfida dashi dan gudun daukar wani ciwo…
Read More » -
Ramadan
(DAUSAYIN RAMADAHAN) WAJABCIN AZUMI
WAJABCIN AZUMIAzumi rukuni ne daga cikin rukunan musulunci biyar (5). Don haka yana da sharaɗin da ake yin sa.Wajibi ne…
Read More » -
Tarihin Sayyidina Umar
TARIHIN SAYYADINA UMAR ƊAN KHAƊƊABI RALIYALLAHU ANHU (KASHI NA DAYA)
Sayyadina Umar Ɗan Khaɗɗabi Raliyallahu Anhu Sunansa da Asalinsa Sunansa Umar ɗan Khaɗɗabi ɗan Nufail ɗan Abdul Uzza ɗan Rayahi…
Read More » -
Ramadan
(DAUSAYIN RAMADAHAN) IBADUN DA AKE YI A WATAN Ramadhan
Wannan ɓangare na biyu zai ƙunshi bayani a kan manyan idabu da ake aiwatarwa a cikin wannan wata mai Albarka,…
Read More » -
Ramadan
(DAUSAYIN RAMADAHAN) FA’IDOJI GOMA DA MAI AZUMI ZAI SAMU
1. Duk wanda yayi azumin watan Ramadhan za a gafarta masa abin da ya wuce na zunubinsa.2. Duk wanda ya…
Read More »