Tambayoyi a Musulunci
-
SHIN YA HALLATA NA YIWA WANI ƊAWAFI ?
Tambaya;Salam Malam. Menene hukuncin yin ɗawafi ga wani? Saboda mutane suna yawan cewa in naje Makka nayi musu ɗawafi.Amsa:Wa alaikum…
Read More » -
FITAR MAZIYYI GA MAI AZUMI
.Na Farko dai Menene Maziyyi?Iman Nawawi acikin Littafinsa mai sunaAl’majmu’u yana cewa maziyyi; Ruwa ne Fari mai fatsi-fatsi wato marar…
Read More » -
MIJINA YA TAKURA MIN MUN SADU A RAMADHANA
Tambaya:Malam yau ina cikin damuwa, saboda na kwanta baccin rana, kawai sai naji mijina ya danne ni, nayi ta ƙoƙarin…
Read More » -
NA CI ABINCI BAYAN ALFIJIR YA KETO
Tambaya:Malam jiya bayan na gama cin abinci, sai na samu ashe Alfijir ya keto tun kafin na fara ci, saidai…
Read More » -
MIJINA MAZINACI NE, ZAN IYA JUYA MASABAYA?
Tambaya:Assalamu alaikum, Allah ya hadani da miji mazinaci, shin in na daina hada shinfida dashi dan gudun daukar wani ciwo…
Read More » -
AMFANI DA NA’URAR “P.O.S” LOKACIN CIRAR KUDI
TambayaAssalamu alaikum, Malam menene hukuncin amfani da na’urar “P. O. S” yayin cirar kudi, Maimakon mutum ya je banki, sai…
Read More » -
ZAN IYA JAN CARBI, KO KO BIDI’A NE ?
Tambaya:Assalamu Alaikum. Tambaya. Allah ya gafartawa Mal. Na kasance ina amfani da charbi (Tasbaha) domin yana tunatar dani wajen ambaton…
Read More » -
ZAN IYA HUDA HANCI SABODA KWALLIYA GA MIJINA ?
Tambaya:Assalamu’alaikum, Malam don Allah wata ce mijinta ya ce hujin hanci na burge shi. So tana so ta huda sai…
Read More » -
MACE ZA TA IYA TAFSIRI DA LASIFIKA ?
Tambaya:Mutane da yawa sun tambaye ni game da hukuncin tara mata a masallaci, mace ta yi musu TAFSIRI da lasifika…
Read More »