Tambayoyi a Musulunci
-
SHAFA FUSKA BAYAN KAMMALA ADDU’A !
TambayaAssalamu alaikum Malam menene hukuncin shafa hannu a fuska bayan gama addu’a.AmsaWa alaikumus salam To dan’uwa hadisi ya zo daga…
Read More » -
MA’AIKACIN ZABE, ZAI IYA AMSAR KYAUTA DAGA JAM’IYYU !
TambayaAssalamualaikum, Malam meye hukuncin kudin da jam’iyyu ke ba malaman zabe a lokacin zabe ? alhali su malaman zaben hukumar…
Read More » -
AN BIYA MIN AIKIN HAJJI SAI MJINA YA MUTU, SHIN ZAN IYA TAFIYA ?
Tambaya:Salamun alaikum. Allah ya taimaki Malam, an biya min aikin Hajji sai mijina ya mutu, shin zan iya tafiya?Amsa:Wa alaikum…
Read More » -
BANA SO NA SHA AZUMI, KO ZAN IYA SHAN MAGANIN HANA HAILA?
Tambaya:Allah ya gafarta Malam, Azumi ya zo ni kuma ba na son na sha ko Azumi ɗaya, to shine na…
Read More » -
JININ BARI BA YA HANA AZUMI
TambayaAssalamu alaikum, malam ina da tambaya, Don Allah idan mace ta yi barin ciki na wata biyu wannan jinin ya…
Read More » -
BA YA HALATTA KA YI VIDEO CALL DA MATARKA !
TambayaSalamun alaikum,Malam idan na Yi tafiya zan iya Kiran matata ta WhatsApp ta cire kayanta mu Yi waya, na ganta,…
Read More » -
ZAN IYA AURAN WACCE KISHIYAR MAMANA TA SHAYAR ?
TambayaAslm’ alkm.Ina yiwa malam fatan alkhairi, ina tambaya ne don Allah akan idan matar mahaifina (Yadikkona) ta shayar da wata…
Read More » -
SHARUDAN YIWA MARA LAFIYA OPERATION A ASIBITI
TambayaAssalamu Alaikum. Malam ni likita ne ina aiki a asibiti, idan mara lafiya ya ki yarda ayi masa operation, makusantansa…
Read More » -
YADDA AKE ZAKKAR HATSI
TambayaAssalamu Alaikum wa Rahmatullah, Malam Ataimakamin da fatwa akan ko Akwai fidda zakka ga wanda yayi noma na hatsi kaman…
Read More » -
ZAMAN GULMAR SHUWAGABANNI DA ‘YAN SIYASA
TambayaAssalãmu Alaykum, Yaa Shaykh, menene hukuncin magana akan shugabanni da ‘yan siyasa? Shi ma gulma ne ko akwai banbanci idan…
Read More »