Jamb

Shin karatu a Najeriya dole sai da JAMB?

Shin Karatu a Nigeria Dole Saida JAMB?

Akwai Makarantun gaba da sikandire da za’a iya Karatu Batare Da JAMB ba?

Babu Shakka Dole Wannan Tambayoyin suzowa Dalibi sakamakon Yanda Jarrabawar JAMB tazama shamaki tsakanin Dalibi da Makaranta.

Ba Jami’a Kadai Hukumar JAMB take Bayar Da admission ba harda Makarantun polytechnic da colleges.

a tsarin dokar ilimi ta nigeria wajibi ne Hukumar JAMB ta tantance Tare Da amincewa da Bayanan Dalibi Kafin a bashi admission a Makarantun gaba da sikandire wadanda muka ambata, a sama Yanzu.

•Hukumar JAMB tayi gargadi; Hukumar JAMB tayi gargadi ga Makarantu Dasu Dena Bayar Da admission ba Tare Da sanin Hukumar ba ta Hanyar Amfani Da tsarin JAMB na Caps

•Matric List; Dukkan Dalibin dayasamu admission a Makarantun gaba da sikandire Bayanan sa Suna Cikin Wani qunshin tattara bayanai na Hukumar JAMB Wanda ake qira matriculation list (Matric List) Dukkan Dalibin dayasamu admission batare da izinin JAMB ba to baze Samu damar Shiga matric list na JAMB ba kumabaze Samu zuwa NYSC ba idan degree Yayi Yayinda Kuma idan NCE ko diploma Yayi Shima baze Samu damar zuwa Makarantar gaba ba har sai Yayi regularization a Hukumar JAMB Wanda Yanada wahala Dakuma jinkiri.

•Other Diploma/ Monotechnic; other Diploma ko Monotechnic Wasu Makarantu ne kebantattu da basa Amfani Da jamb Kafin Bayar Da admission Makarantun sun Hada da:
Nursing Schools

Health and technology

Midwifery

College of Legal studies
( Da Wasu makamantan su) suma jerin wadannan Makarantun dokar data kafasu tabasu damar shirya Wasu jarrabawowin Cikin gida ne Kafin daukar Dalibai, Duk da haka idan Dalibi yagama yanason zuwa Degree ta Hanyar d,e sai Yayi regularization

See also  Cikakken Tarihin hukumar Jamb

•Private University; Hukumar JAMB ta wajabtawa mafiyawan Jami’o’i Masu zaman kansu a Nigeria daukar Daliban dasukayi JAMB Kadai banda Wanda basuyi ba saide Hukumar ta rage Yawan maki ga private university sama da public university

•Hukumar JAMB Tana karfin iko; Babu Shakka Hukumar JAMB Tana da power Sosai ganin Cewar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button