Tambayoyi a Musulunci

MAGANIN ZAFIN NAQUDATambaya
Assalamu Alaikum, don Allah malam a taimaka mana da addu’ar naquda, don muna hanya ko yau ko gobe, Allah yasakawa malam da gidan Aljannatul firdausi.

Amsa:
Wa alkm slm, bansan wata addu’a ta musamman ba wadda me naquda zata karanta, amma zata iya karanta addu’o’in dasuka tabbata a shari’a ana karantawa saboda tunkude tsanani kamar:
١. اللهم لا سهل إلا ما جعلته سهلا وأنت تجعل الحزن إذا شئت سهلا.

٢- لا إله إلا أنت سبحانك إني كنت من الظالمين.
٣- حسبنا الله ونعم الوكيل.

Allah ne mafi sani. 4/12/2016.

Amsawa✍????
Dr. Jamilu Yusuf Zarewa.

See also  MAGANIN DAMUWA DA BAKIN CIKI !

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button