Tambayoyi a Musulunci
-
IDAN SHUSHAINA YA WANKE TAKALMANA A KOFAR MASALLACI, BADA IZNI NA BA, YA WAJABA NA BIYA SHI ?
TambayaÀllah Ya taimaki malam, na ajjiye takalmi na shiga sallah, kafin na fito sai na samu SHUSHAINA ya wanke shi,…
Read More » -
SHIN ALLAH YANA YIN ABUBUWA DA HIKIMA ?
Wannan mas’alar tana daga cikin mas’aloli masu wuyar gaske. Ana iya taƙaita maganganun mutane a wannan mas’alar zuwa maganganu guda…
Read More » -
SHIN WANDA YA YI SALLAH BABU ALWALA KAFIRI NE ?
TambayaAssalamu Alaikum dan’uwa kuma malamina ga tambaya naji wata fatawa wacce ba ni da ilimi akanta, wai idan mutun ya…
Read More » -
IDAN IDI YA FADO A RANAR JUMA’A, ZA’A BAR SALLAR JUMA’A !!
TambayaAssalamu alaikum Dr. Barka da warhaka , idan ranar Eid ta kasance ranar jumaa zan iya zuwa eid na bar…
Read More » -
TSOTSON FARJIN MACE YAYIN SADUWA!!!
HUKUNCIN SHAN FARJI NA MACE KO NAMIJI DA AMFANINSA A ADDINANCETambayaAssalamu alaikum, Malam Na kasance ina tsotsan azzakarin mijina, shi…
Read More » -
HUKUNCIN YIN SALLAR NAFILA BAYAN WUTIRI!
:????????????????????????????❓:Assalamu alaikum malam, Allah ya kara maka basira, malam dan Allah tambayata a nan ita ce, ni ce na yi…
Read More » -
KARANTA ADDU’AR BUƊE SALLAH (DU’A’UL ISTIFTAHI)
????????????????????????????❓:Assalamu alaikum, yayana ina godiya mara adadi, dan Allah ina so a dan kara min bayani a kan addu’o’in da…
Read More » -
MAI AZUMIN NAFILA ZAI IYA KARYA AZUMINSA DA GANGAN !
Tambaya:Assalamu alaikum. Na wayi gari da Azumi sai aka kawo abinci sai na fasa Azumin naci abincin, Malam yin hakan…
Read More » -
NA TSINCI NAIRA ₦500, KO ZAN IYA AMFANI DA ITA BA TARE DA CIGIYA BA?
Tambaya:-Wani bawan Allah ne ya tsinci Naira: ₦500, a wurin kuma bai ga wadanda zai yi wa cikiya ba… …
Read More » -
WA YA FI KOWA KARYA A CIKIN HALITTUN ALLAH ?
Tambaya :Don Allah malam a cikin kungiyoyin gaba daya wadanda ake dangantawa da musulunci wadanne ne suka fi kirkiro abubuwan…
Read More »