Ramadan
-
Falalar Azumin Ramadan Da Wasu Kadan Daga Hukunce-hukuncensa.
Azumin watan Ramadana wajibi ne ga dukkan Musulmi baligi mai lafiya ba mara lafiya ba, wajibcin azumi kamar yadda Allah…
Read More » -
JININ BARI BA YA HANA AZUMI
TambayaAssalamu alaikum, malam ina da tambaya, Don Allah idan mace ta yi barin ciki na wata biyu wannan jinin ya…
Read More » -
HIKIMOMIN DA AZUMI YA ƘUNSA
Tambaya:Assalamu Alaikum. Don Allah Malam a taimaka min da bayani game da dalilin da yasa ake yin Azumi?Amsa:Wa alaikum assalam.…
Read More » -
HUKUNCIN HADA SITTU SHAWWAL DA RAMUWAR RAMADAN
Tambaya :Assalamu alaikum Malam idan ana binka ramuwar azimi za ka iya niyya biyu : wato da nufin sittu shawwal…
Read More » -
YA YI BUDA BAKI DA JIMA’I !
Tambaya:Aslaam alaykum mlm barka da warhaka dafatar kana lapia. malam minene hukuncin Wanda yayi azumi amma bai yi buda baki…
Read More » -
TAFIYA TA KAMA NI A TSAKIYAR YINI, KO ZAN IYA KARYA AZUMINA ?
Tambaya:Assalamu Alaikum. Mutum ne zai je Umara cikin Azumi, sai ya zama jirginsu zai tashi ƙarfe biyu na ranar, shin…
Read More » -
INA CIKIN SADUWA DA MIJINA A RAMADAN SAI ALFIJIR YA KETO
Tambaya:Malam muna cikin saduwa da mijina a cikin wannan wata, sai muka ji kiran Sallar Assalatu, menene hukuncin Azumin mu?Amsa:To…
Read More » -
FITAR MAZIYYI GA MAI AZUMI
.Na Farko dai Menene Maziyyi?Iman Nawawi acikin Littafinsa mai sunaAl’majmu’u yana cewa maziyyi; Ruwa ne Fari mai fatsi-fatsi wato marar…
Read More » -
MIJINA YA TAKURA MIN MUN SADU A RAMADHANA
Tambaya:Malam yau ina cikin damuwa, saboda na kwanta baccin rana, kawai sai naji mijina ya danne ni, nayi ta ƙoƙarin…
Read More » -
NA CI ABINCI BAYAN ALFIJIR YA KETO
Tambaya:Malam jiya bayan na gama cin abinci, sai na samu ashe Alfijir ya keto tun kafin na fara ci, saidai…
Read More »