Addu'o'i

Addu’ar Wanda Ya Fitinu da Shakka a cikin Imani– Ya nemi tsari da Allah.
– Ya bar abin da yake sa shi shakka.
Ya ce:

أَعُوذُ بِاللهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ.
A’uzu billahi mina shaytanir rajeem.

آمَنْتُ بِاللهِ وَرَسُولِهِ.
Amantu billahi wa rusulhi.
Na yi imani da Allah da Manzanninsa.


Ya karanta fadin madaukaki:
هُوَ اْلأَوَّلُ وَاْلآخِرُ وَالظَّاهِر وَالْبَاطِنُ وَهُوَ بِكُلِّ شَيْءٍ عَلِيمٌ.
Huwallahu wal akhiru waz-zahiru walbatinu wa huwa bikulli shay’in alim.
Shi ne na farko, Shi ne na karshe, Shi ne Bayyananne,
Shi ne Boyayye, kuma Shi Masani ne da komai.

See also  KARANTA ADDU'AR BUƊE SALLAH (DU'A'UL ISTIFTAHI)

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button