Addu'o'i

Addu’ar Wanda ya gamu da wata musifaإِنَّا للهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِِعُونَ، اَللَّهُـمِّ اْجُرْنِي فِي مُصِيبَتِي، وَاخْلُفْ لِي خَيْراً مِنْهَا.
Inna lillahi wa-inna ilayhi raji’oon, allahumma- jurnee fee museebatee wakhluf lee khayran minha.

Mu na Allah ne, kuma hakika mu masu komawa ne zuwa gare Shi. Ya Allah! Ka ba ni ladan hakurina a kan wannan masifa, kuma ka mayar mini da abin da ya fi ta alheri.

See also  Addu'ar Wanda Ya Fitinu da Shakka a cikin Imani

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button