Edu
-
Tambayoyi a Musulunci
BA YA HALATTA AYI KASUWANCI DA KUDIN ADASHI
TambayaAssalamu Alaikum Dr, ina da tambaya kamar haka????????Mace ce ta shirya adashi wanda za’a dunga zubi har tsawon shekara daya…
Read More » -
Tambayoyi a Musulunci
IDAN MIJI MAI MATA BIYU YA YI TAFIYA, A INA ZAI SAUKA IN YA DAWO ?
Tambaya* Assalamu alaikum malam Don Allah fatawa nake da ita, Wai gaskiya ne Shari’ah ta ba namiji mai mata fiye…
Read More » -
Tarihi
Tarihin Musulman Japan Da Musulunci a kasar Japan
Musulmai nawa ne a Japan?Adadin musulmin da ke zaune a kasar Japan, ko da yake kadan ne, ya ninka fiye…
Read More » -
Halayen Annabi Muhammad (SAW)
Tausayawa Annabi (SAW) Ga Tsaffi
A shekarun baya-bayan nan, duniya ta shaida yadda ake tattalin tsofaffi. An gudanar da tarurrukan kasa da kasa da dama…
Read More » -
Tambayoyi a Musulunci
MAGANIN QARFIN MAZA
TambayaAssalamu alaikum, Malam mutum ne yana da chemist yana sayar da magunguna. Ya halatta ya sayar da maganin qarfin maza…
Read More » -
Tambayoyi a Musulunci
NA SHA NONON MATATA , YAYA AURANMU ?
Tambaya :Don Allah malam ya matsayin mutumin da ya sha nonon matarsa, ya aurensu yake ?Amsa : To dan’uwa Allah…
Read More » -
Tarihin Nana Khadijah bint Khuwaylid
Wafatin Nana Khadijah bint Khuwaylid 10 Ga Watan Ramadan (Kashi na farko)
Kashi Na farko. A Rana mai Kamar Ta Yau 10 Ga Watan Ramadan Shekaru Uku Ko Hudu Kafin Hijira Allah…
Read More » -
Tarihi
TARIHIN SAYYADINA UMAR IBN KHAƊƊABI RALIYALLAHU ANHU KASHI NA SHIDA (6)
Tsakanin Umar Da GwamnoninsaAna iya cewa, dukkanin gwamnoni a zamanin khalifancin Umar sun yi tasiri da tsarin tafiyar da al’amurransa.…
Read More » -
Tarihi
TARIHIN SAYYADINA UMAR IBN KHAƊƊABI RALIYALLAHU ANHU KASHI NA BIYAR
Yadda Sayyadina Umar (RA) Yake Naɗa MuƙamaiBabban abin da Umar yake kula da shi a wajen naɗa shugaba shi ne…
Read More » -
Tarihin Sayyidina Umar
TARIHIN SAYYADINA UMAR IBN KHAƊƊABI RALIYALLAHU ANHU KASHI NA 4
Ƙaunar Da Sayyadina Umar (RA) Yakewa Ahlulbaiti A cikin Wadanda Umar ya ke yi wa rajistar, ya tarar da sunayen…
Read More »