Tarihin Annabawa
-
Tarihin Annabi Isma’el (AS) Kashi Na (1)
ʾIsma’īl (AS) ko kuma Isma’ila (Da Larabci: إسماعيل ), Ɗan Annabi Ibrahim (AS) ne da aka san shi a tsakanin…
Read More » -
Tarihin Annabi Ayyuba (AS)
Annabi Ayyub (Ayyuba) zuriyar Annabi Ibrahim ne. Mahaifiyar Ayyub diya ce ga Annabi Ludu kuma matarsa ta kasance zuriyar Annabi…
Read More » -
Tarihin Annabi Luqman (AS)
Luqman (Da Larabci: لُقْمان ) Yana daga cikin fitattun mutane a cikin Kur’ani da suka rayu kafin Musulunci. Lukman ya…
Read More » -
Tarihin Annabi Sulaiman/Suleman (AS) Kashi Na (3) Kuma Na Karshe
Aljanu sun yi takara da juna don faranta masa rai. Daya daga cikinsu mai suna Ifrit ta ce: “Zan kawo…
Read More » -
Tarihin Annabi Sulaiman/Suleman (AS) Kashi Na (2)
Wata rana Suleman ya tara rundunarsa, ta bataliyoyin mutane, da aljanu, da tsuntsaye, da dabbobi daban-daban. Zai kai su ƙasar…
Read More » -
Tarihin Annabi Sulaiman/Suleman (AS) Kashi Na (1).
Annabi Sulaiman (AS) (Da Larabci: سُلَیمان ) dan Dawuda ne (AS) kuma daya daga cikin manyan annabawan Banu Isra’ila. Ya…
Read More » -
Tarihin Annabi Dawud (AS)!
Dauda ko Dawūd (Da Larabci: داوود ) Annabi ne na Ba’isra’ila wanda kuma sarki ne. Annabi Dauda (AS) yana da…
Read More » -
TARIHIN ANNABI NUHU ( AS ) نُوْحٌ,
Nuhu wanda aka fi sani da Annabi Nuhu a Musulunci an san shi a matsayin annabi kuma manzon Allah. Yana…
Read More »