Tambayoyi a Musulunci
-
NA YI JIMA’I A RAMADHANA, AMMA BA ZAN IYA KAFFARA BA ?
Tambaya:Assaalamu Alaikum Dr., Ina da tambaya game da Hadisin Manzon Allah (S.A.W.) akan wani mutum da ya sadu da matar…
Read More » -
AMFANI DA MOTAR OFFICE A HARKOKIN KASHIN-KAI
Tambaya:Assalama alaikum Malam ya halatta mutum ya zuba mai a motar ma’aikatar da yake aiki, ya kai matarsa unguwa, ko…
Read More » -
HUKUNCE-HUKUNCEN MAI TAKABA
Tambaya: Assalamu alaikum wa rahmatullaah. gafarta Malam pls ayi mana bayani koda a takaice ne dangane da hukunce – hukuncen…
Read More » -
INA AIKI DA TAKARDUN BOGI, MEYE SHAWARA?
*Tambaya*Assalamu alaikum, Mallam wata kanwar mu ce tayi karatu sai a final Din su suka samu matsala board da yawansu.…
Read More » -
MEYA SA ALJANU SUKE SHIGA JIKIN MUTANE ?
Tambaya:Malam, me yake kawo aljanu jikin Dan adam, Kuma meza a yi a rabu da su?Amsa:Wa alaikum assalam,sakaci da ibada…
Read More » -
BA YA HALATTA AYI KASUWANCI DA KUDIN ADASHI
TambayaAssalamu Alaikum Dr, ina da tambaya kamar haka????????Mace ce ta shirya adashi wanda za’a dunga zubi har tsawon shekara daya…
Read More » -
IDAN MIJI MAI MATA BIYU YA YI TAFIYA, A INA ZAI SAUKA IN YA DAWO ?
Tambaya* Assalamu alaikum malam Don Allah fatawa nake da ita, Wai gaskiya ne Shari’ah ta ba namiji mai mata fiye…
Read More » -
MAGANIN QARFIN MAZA
TambayaAssalamu alaikum, Malam mutum ne yana da chemist yana sayar da magunguna. Ya halatta ya sayar da maganin qarfin maza…
Read More » -
NA SHA NONON MATATA , YAYA AURANMU ?
Tambaya :Don Allah malam ya matsayin mutumin da ya sha nonon matarsa, ya aurensu yake ?Amsa : To dan’uwa Allah…
Read More » -
IDAN LIKITA YA ZAMA SABABIN MUTUWAR MARA LAFIYA, ZAI YI KAFFARA!
TambayaAssalamu alaikum, Malam don Allah ina da tambaya ni nurse ce to ina aiki aka kawo min patient with respiratory…
Read More »