Tambayoyi a Musulunci

MALAM ZAN IYA ADASHI DA WANDA BA MISULMI BA ?Tambaya
Assalamu alaikum
Don Allah Malam wata yar’uwa ke tambaya Ko ya halatta ayi adashi da kafuri ?

Amsa
Wa alaikumus salam,
Ya halatta, saboda Annabi SAW ya yi Mu’amalar kudi da Yahudawan Khaibar, sannan ya mutu ya bar silkensa na yaki jingina ga Bayahude, saboda abincin da ya amsa, aka ci a gidansa.

Allah ne mafi sani.

Dr Jamilu Yusuf Zarewa

26/02/2023

See also  WANDA YA NEMI MATAR DA TAKE IDDA, ZAI IYA AURENTA BAYAN TA KAMMALA!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button