Tambayoyi a Musulunci

HARAMUN NE SIYAN KAYAN SATATambaya
Assalamu Alaikum. Mallam mijina ne, ya kasance yana sana’ar gwan-gwan, toh sai wasu su dinga sato karafunan kamfani suna kawo masa yana siya ko kuma kofa wire, toh mallam wannan kudin tun da ba shi ya sato ba halal ne ? da wannan dukiyar yake ciyar damu tufatar damu.

*Amsa*
Haramun ne, wuta bal-bal kuke ci.

Allah Madaukakin Sarki yana cewa a cikin Alqur’ani: “Kuma kada ku karkata zuwa wadanda suka yi zalunci, sai wuta ta same ku, sannan ba za a taimake ku ba” suratu HUD (113)

Allah ne mafi Sani

DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*
4/03/2023

See also  MAGANIN DAMUWA DA BAKIN CIKI !

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button