Lafiya

LADAN DA AKE SAMU BAYAN ANGAMA SADUWA DA IYALIAn ruwaito cikin littafin shifa’u sudur” cewa
Annabi (SAW) yace idan mace ta shiga cikin
shaanin hidimar mijinta ko tayi kwalliya domin
neman yardar sa.
ALLAH (SWT) zai rubuta mata lada guda goma
kuma ya daukaka mata darajarta idan mijinta ya
kirata tayimasa biyayya har ta dauki ciki zata
kasance tanada ladan mai yin azumi da salloli
dare kullum a wajen daukaka kalmar ALLAH wato
jihadi”.
A’isha(RA) tace hakika an baiwa mata alheri
masu yawa to menene ku agareku maza?
Sai annabi(SAW) yayi dariya yace “Babu wani
mutum da ya riki hannun matarsa da nufin yin
jima’i da ita sai ALLAH(SWT) yarubuta masa
kyawawn ayyuka guda biyar idan yahada wuya da
ita yanada lada guda goma idan ya
sumbacceta (kiss) yanada lada guda ashirin idan
ya sadu da ita ALLAH (SWT) zai bashi ladan da
yafi duniya da abunda yake cikinta idan yatashi
domin yin wankan (janaba) ruwan wankan bai
gudanaba a wani bangaren jikinsa sai an shafe
zunubansa a kuma daukaka masa darajarsa.
A na bashi ladan abinda yafi duniya harda abinda
ke cikinta saboda wannan wankan da yayi kuma
ALLAH (SWT) yana yima mala’ikunsa kirari yana
cewa ((‘ku dubi bawana acikin dare mai sanyi yana
wankan janaba ya
sakankance nine Ubangijinsa” to ina shaida muku
na gafarta masa ”)).????????
ALLAH KA BAMU IKON SADUWA DA MTANMU
NA SUNNA.

See also  Macen da ke Jinin Haila PAD Nawa ya kamata tayi amfani dashi kullum ?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button