Tambayoyi a Musulunci
-
HUKUNCIN AIKIN JARIDA GA MATAR AURE
Tambaya:Assalamu alaikum. Ina yiwa malam fatan alkhairi. Don Allah malam wata tambaya na zo da ita !, Ina hukuncin aikin…
Read More » -
HUKUNCI KAYYADE HAIHUWA (FAMILY PLANNING)
Tambaya: Shin ko akwai dalilai na shariah da suke halatta mace ta juyar da mahaifarta ko kuma ta samu tazarar…
Read More » -
HUKUNCIN MATAR DA TA YI AURE KAFIN A SAKETA
TAMBAYAAssalamu alaikum Malam. Mace ce aka aurar tana ‘yar-shekara 14 ga wanda bata so, to sai mijin yayi tafiya har…
Read More » -
ZAN IYA SADUWA DA MAI HAILA, IDAN NA SANYA CONDOM ?
Tambaya: Salam. Malam Allah ya karama daukaka da imani. Ga tambayata: Shin mutum zai iya saduwa da matarsa idan tana…
Read More » -
ZAN IYA YIWA DAN SHI’A SALLAMA ?
Tambaya: Assalamu’alaikum warahaamatullahi wabarakatuhu : Malam shin zan iya yiwa dan Shi’a sallama ? Amsa: To dan’uwa Allah da manzonsa…
Read More » -
YADDA AKE WARWARE SIHIRI
TambayaAssalamu alaikum Dan Allah malam a fitar dani cikin duhu game da abin da yake damuna Mahaifiya ta ce ta…
Read More » -
MAI TAKABA, ZA TA IYA FITA AIKIN GWAMNATI?
TambayaAssalamu alaikm mal inada tambaya mace ce mijnta ya rasu kuma takasance tana aikin gomnati shin zata iya fita a…
Read More » -
MACE ZA TA IYA YIN I’ITIKAFI ?
Tambaya:Assalamu Alaikum Malam. Menene hukuncin ittikafin mata a Musulunci?Amsa:Wa alaikum assalam. Ya halatta mace tayi i’itikafi, saboda matan Annabi (S.A.W.)…
Read More » -
BAMBANCI TSAKANIN MANIYYI DA MAZIYYI DA KUMA WADIYYI
TambayaAssalamu alaikum. Don Allah malam ina so a bambance min tsakanin wadannan ruwaye, wato maniyyi da maziyyi da wadiyyi, saboda…
Read More » -
INA FAMA DA CIWON ƘODA, ZAN IYA CIYARWA A MAIMAKON AZUMI ?
Tambaya:Assalamu Alaikum. Malam ina da tambaya. Mace ce ba ta da lafiya, ciwon ƙoda ya fara tsananta gare ta, sai…
Read More »