Tambayoyi a Musulunci
-
ZAKKAR GIDAN HAYA DA MOTAR HAYA
TambayaAssalamu alaikum Malam Shin ko akwai zakka akan Gona, Fili ,Gidan haya da Motar Haya?AmsaWaalaikumussalam, To dan’uwa duk gonar da…
Read More » -
WANDA YA SAUKE AL-QUR’ANI, BAI SAN FASSARAR SHI BA , YA YI LAIFI ?
TambayaAssalamu alaikum. Malam ina da tambaya na sauke Qurani amman ban san fassaransa ba, kuma ina yawan tulawa. To ya…
Read More » -
HUKUNCIN BOYE KAYA HAR SAI SUN YI TSADA
Tambaya :Assalamu alaikum.malam wata tambaya nake da ita Dr. Wai shin meye gasiyar hukuncin wanda ya sayi kaya a lokacin…
Read More » -
IDAN YARO YA YI KISAN KUSKURE, ZAI YI AZUMI SITTIN (60) A JERE !
TambayaSalamun alaikumAllah Ya taimaki Malam.Mace ce ta aika yaronta dan shekara (13) ya debo kuka, ya hau sama sai ya…
Read More » -
ALAMOMIN BALAGAR NAMIJI
Tambaya:Assalamu alaikum, Allah ya Ya saka ma Dr da alkhairi, ina da yaro ne mai kimanin shekara goma sha uku…
Read More » -
ALLAH YA TSINEWA MAI AURAN KASHE WUTA !!!
TambayaAssalamu Alaikum Allah ya jikan malan don Allah tambaya ke gareni mace ce Allah ya kawo qaddarar rabuwa da mijinta…
Read More » -
INA SO NA HADU DA MIJINA NA FARKO A ALJANNA, KO ZAI YIWU ?
TambayaAssalamu alaikumMalam matar da mijinta ya mutu, sai ta yi wani auren, shin za ta sake haduwa da na farkon…
Read More » -
KA’IDOJIN HADDACE AL-QUR’ANI
TambayaAssalamu alaikum, malam don Allah ni karamin dalibi ne, ban dade da fara hadda ba, shi ne nake so a…
Read More » -
NA SAKI MATATA SAU BIYU, SAI NA SAKE SAKINTA BAYAN DAURA SABON AURE, KO AKWAI DAMAR KOME?
TambayaAssalamu alaikum don Allah malam ka warware mana wannan matsala, yanzu haka muke cikinta, mutum ne ya sake matarsa shika…
Read More » -
HUKUNCIN KASHE KWADI DA CIN NAMANSU
Tambaya:_Assalamu alaikum malam, menene ingancin hadisin dayake cewa “Manzon Allah S.A.W. ya hana kashe kwadi saboda kukansu tasbihi ne ga…
Read More »