Tambayoyi a Musulunci
-
BAMBANTA TSAKANIN TARANSIFA DA KUDI HANNU (CASH) YAYIN KASUWANCI!
Tambaya:Tambayoyi sun yi yawa game da ‘yan kasuwan da za a zo sayayya wajansu sai su ce in kudi hannu…
Read More » -
ANNABI MUHAMMAD (SAW) BA YA KASHE WANDA YA ZAGE SHI !
TambayaMutane da yawa musamman ‘yan boko akida suna ta tambaya suna cewa: “Babu wani hadisi ingantacce da Annabi SAW ya…
Read More » -
BA ZAI YIWU A KAFIRTA DUKKAN ‘YAN SHI’A BA !
TambayaAssalamu alaikum, ina yiwa malam fatan alkairi, Allah ya hadamu a Aljannar da koramu suke gudana a cikinsa, tambayata shi…
Read More » -
INA RUBUTAWA DALIBAI WAEC, MENENE MATSAYINA ?
Tambaya :Assalamu alaikum mallam shin ya matsayi na ya ke ? Ina taimakawa wadanda suka dade da gama makarantar sakandare…
Read More » -
HIKIMOMIN DA AZUMI YA ƘUNSA
Tambaya:Assalamu Alaikum. Don Allah Malam a taimaka min da bayani game da dalilin da yasa ake yin Azumi?Amsa:Wa alaikum assalam.…
Read More » -
ZAN SAKI MATATA SABODA TANA DA CUTAR AIDS?
TambayaAssalamu alaikum. Malam matata ta yi rashin lafiya, da aka gwada ta, sai aka ce tana da cutar aids, ni…
Read More » -
HUKUNCIN HADA SITTU SHAWWAL DA RAMUWAR RAMADAN
Tambaya :Assalamu alaikum Malam idan ana binka ramuwar azimi za ka iya niyya biyu : wato da nufin sittu shawwal…
Read More » -
YA YI BUDA BAKI DA JIMA’I !
Tambaya:Aslaam alaykum mlm barka da warhaka dafatar kana lapia. malam minene hukuncin Wanda yayi azumi amma bai yi buda baki…
Read More » -
HUKUNCIN RATAYA LAYA DA GURU!!!!
TambayaAssalam Alaikum. Malam, menene l hukuncin amfani da LAYA KO GURU a musulunci?Allah yasa mu dace. AmsaWa’alaikum assalam, To dan’uwa…
Read More » -
HUKUNCIN WANDA YA SAKI MATARSA A CIKIN MAYE
TAMBAYAAssalamu alaikum malam, tambaya ce dani. Mijina ne yasake ni sau biyu, sai yasha abin maye yace na zo nasameshi,…
Read More »