Tech

YADDA ZA KU IYA CONVERTING NA TEXT ZUWA VOICE


Akwai hanyoyin da wannan abun zai taimaka sosai.

Irin hakan tana kasancewa musamman ga dalibai suga wata kalma amma wajen furta kalmar yadda ya kamata da irin yarensu sai ya gagara, ko kuma za kayi magana da wani daga wata ƙasa wanda yafi fahimtar ayi mashi magana da voice fiye da ace rubuta mashi akayi, to duk wanna app din yana taimakawa, domin zaka iya yin exporting na voice din da kayi converting ka iya tura ma kowa shi.

Ga yadda abun yake:

1- Za ka shiga cikin playstore na wayarka kayi searching na app din mai suna Text to Voice, ga hotonshi nan a hoto na farko, bayan ka gama install nashi sai ka danna open.

2- Idan ya bude maka zaka iya yin rubutun da kaka so sai ka danna can ƙasa daga dama wanjen play, za kaji ya maka converting din text din zuwa voice.

A jikin hoto na 3 dana 4 idan kun lura akwai nuni da nayi a wajen da ake export na voice din da akayi converting, sannan akwai wajen setting wanda mutun zai iya shiga ya za6i yaren da yake so voice din yayi, haka zalika wajen furucin voice din shima akwai yaren da zaka iya za6ar mashi na ko wace ƙasa ce.

Allah ya taimaka.

© Abu Ibrahim

See also  Manyan Dalilan da Suke Sanya Dalibai Faduwa Jarrabawa tareda Bayani Akan Yadda Zaka Guje Musu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button