Tech

YADDA ZA KUYI CONVERTING NA VOICE ZUWA TEXT.A kwanan baya daya wuce nayi post na yadda ake convert text zuwa voice, yanzu kuma gashi na kawo maku yadda ake convert na voice zuwa text, saboda mutane sun buƙaci hakan.

Ga yadda abun yake…

Bayan kun sauke wannan app din a saman wayarku ta android mai suna “Speech to Text Converter” App din yana da features da yawa da zasu iya taimaka maku misalin: Dictionary, Translator da sauransu.

1- A hoto na farko zaku danna inda kuka ga hoto mai alamar abun recording.

2- A hoto na biyu inda za kuga sun rubuta maku “say something” sai kuyi voice naku anan har ku kammala.

3- A hoto na 3 nanne result naku na voice din da ku kayi zai bayyana a matsayin text, zaku iya yin copy dinshi ko sharing ko ma delete.

Allah ya taimaka.

© Abu Ibrahim

See also  Best 5 Steps To Improve Your Programming Skills

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button