Addu'o'i
Addu’ar Wanda Ya Fitinu da Shakka a cikin Imani
– Ya nemi tsari da Allah.
– Ya bar abin da yake sa shi shakka.
Ya ce:
أَعُوذُ بِاللهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ.
A’uzu billahi mina shaytanir rajeem.
آمَنْتُ بِاللهِ وَرَسُولِهِ.
Amantu billahi wa rusulhi.
Na yi imani da Allah da Manzanninsa.
Ya karanta fadin madaukaki:
هُوَ اْلأَوَّلُ وَاْلآخِرُ وَالظَّاهِر وَالْبَاطِنُ وَهُوَ بِكُلِّ شَيْءٍ عَلِيمٌ.
Huwallahu wal akhiru waz-zahiru walbatinu wa huwa bikulli shay’in alim.
Shi ne na farko, Shi ne na karshe, Shi ne Bayyananne,
Shi ne Boyayye, kuma Shi Masani ne da komai.