Addu'o'i

Karanta Addu’ar Sanya Tufafi

A duk lokacin da zaka saka kaya ko tufafi a jikin ka sai kace:
الحَمْدُ ِللهِ الَّذِي كَسَانِي هَذَا الثَّوْب ورَزَقَنِيهِ مِنْ غَيْرِ حَوْلٍ مِنِّي وَلاَ قُوَّةٍ”
Alhamdu lillahil-lazee kasanee hatha aththawb warazakaneehi min ghayri hawlin minnee wala kuwwah.

Ga fassarar abin da kace da Hausa:


Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya tufatar da ni wannan (tufa), kuma ya azurta ni da ita, ba tare da wata dabara daga gare ni ba ko wani karfi.

See also  Karanta addu'ar Wanda Ya yi Mafarki mara kyau

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button