Addu'o'i

Karanta addu’ar Wanda Ya yi Mafarki mara kyau

Ana karanta wannan addu’ar ne yayin da kayi mafarki mara kyau, sai ka ce:

أَعُوذُ بِاللهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ ثَلاَثٍ مَرَّاتٍ.
a’uzu bi-l-lahi mina shaytani r-rajeem (3)
Wanda ya ga abu mummuna a mafarki, to sai ya yi wadannan abubuwan:-
– Ya yi tofi ta gefen hagunsa sau uku.
– Ya nemi tsarin Allah daga shaidan da kuma sharrin abin da ya gani, sau uku.
– Kada ya gaya wa kowa wannan mafarkin.
– Ya juya daga kwibin da ya kasance yana kwance a kansa.


Idan ya so, ya iya tashi ya yi sallah.

See also  Karanta Addu’a Yayin Cire Tufafi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button