Addu'o'i

Karanta Addu’ar da ake Wa wanda ya sanya sabuwar tufa

Kana cikin tafiya sai ka haɗu da abokin ka ko kuma ɗan uwanka sanye da wata sabuwar tufafi wanda baka taɓa ganin sa da irin sa ba, to kai kuma sai kace masa:


“تُبْلِي وَيُخْلِفُ اللهُ تَعَالَى”
Tublee wayukhliful-lahu ta’ala

Allah ya sa ka mayar da ita tsumma, kuma Allah madaukaki ya mayar maka da wata (tufar).

Ko kuma zaka iya cewa:


“إِلْبِسْ جَدِيداً وَعِشْ حَمِيداً ومُتْ شَهِيداً”
Ilbas jadeedan waAAish hameedan wamut shaheedan.

(Allah ya sa) ka sanya sabo, kuma ka rayu kana abin yabo, kuma ka mutu kana shahidi (wanda aka kashe a tafarkin Allah).

See also  Karanta Addu'ar Ranar Arfa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button