Addu'o'i

Addu’ar Da Mutum Zai Fada Idan Wani Al’amari Ya zo Masa na Farin Ciki ko na Bakin Cikiالْحَمْدُ للهِ الَّذِي بِنِعْمَتِهِ تَتِمُّ الصَّالِحَاتِ .
Alhamdu lillahil-lazee bini’imatihi tatimmus-salihat.

Godiya ta tabbata ga Allah wanda saboda ni’imarsa ce kyawawan ayyuka suke cika.
اَلْحَمْدُ ِللهِ عَلَى كُلِّ حَالٍ.
Alhamdu lillahi ala kulli halin

Godiya ta tabbata ga Allah a cikin kowane hali.

See also  Karanta addu'ar shiga banɗaki, baayi, bayan gida ko kuma toilet

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button