Addu'o'i

Karanta Addu’ar Ranar ArfaManzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: “Mafi alherin addu’a ita ce addu’ar ranar Arfa.
Kuma mafi alherin abin da na na fada ni da Annabawa da suka gabace ni shi ne;

لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ.
La ilaha illal-lahu wahdahu la shareeka lah, lahul-mulku walahul-hamd, wahuwa ‘ala kulli shayin qadeer.

Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kadai; babu abokin tarayya a gare shi. Mulki nasa ne (Shi kadai) yabo ma nasa ne (Shi kadai); kuma Shi mai iko ne a kan komai.

See also  Karanta addu'ar wanda yayi sabon aure, ko ya sayi abin hawa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button