Addu’o’i
-
KARANTA ADDU’AR BUƊE SALLAH (DU’A’UL ISTIFTAHI)
????????????????????????????❓:Assalamu alaikum, yayana ina godiya mara adadi, dan Allah ina so a dan kara min bayani a kan addu’o’in da…
Read More » -
Karanta addu’ar Wanda Ya yi Mafarki mara kyau
Ana karanta wannan addu’ar ne yayin da kayi mafarki mara kyau, sai ka ce:أَعُوذُ بِاللهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ ثَلاَثٍ مَرَّاتٍ.a’uzu…
Read More » -
Karanta Addu’ar wanda ya Razana a cikin barci, Da wanda Ya Kasa Barci
أَعُوذُ بِكَلِمَاتِ اللَّهِ التَّامَّاتِ مِنْ غَضَبِهِ وَعِقَابِهِ، وَشَرِّ عِبَادِهِ وَمِنْ هَمَزَاتِ الشَّيَاطِينِ وَأَنْ يَحْضُرُونَ. A’oozu bikalimatil-lahit-tammat min ghadabih,wa’iqabih, washarri ‘ibadih,…
Read More » -
Karanta addu’ar sujjada na sallah
Wannan addu’a ce da ake karanta ta yayin da kayi sujjadah a cikin Sallah sai kace:سُبْحَانَ رَبِّيَ الأَعْلَى . (ثلاثَ…
Read More » -
Karanta addu’ar wanda yayi sabon aure, ko ya sayi abin hawa
Idan dayanku ya auri mace, ko ya sayi bawa mai hidima, sai ya ce;اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ خَيْرَهَا، وَخَيْرَ مَا جَبَلْتَهَا…
Read More » -
Addu’ar Tashi daga Majalisi (Domin Neman Yafewa Ga Abin Da Ya Gudana A Cikin Majalisin)
A’isha, Allah ya yarda da ita, ta ce: Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, bai…
Read More » -
Karanta Addu’ar Wanda Ya yi Atishawa
Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce Idan mutum yayi Atishawa sai yace:الْحَمْـدُ للهِ.Alhamdu lillah.Dukkan yabo ya tabbata ga Allah.…
Read More » -
Karanta Addu’a Ga Wanda Yayi sabon Aure
Wannan addu’a a na yin ta ne yayin da mutum yayi sabon aure, sai yace:بارَكَ اللَّهُ لَكَ، وَبَارَكَ عَلَيْكَ، وَجَمَعَ…
Read More » -
Addu’ar Da Mutum Zai Fada Idan Wani Al’amari Ya zo Masa na Farin Ciki ko na Bakin Ciki
الْحَمْدُ للهِ الَّذِي بِنِعْمَتِهِ تَتِمُّ الصَّالِحَاتِ .Alhamdu lillahil-lazee bini’imatihi tatimmus-salihat.Godiya ta tabbata ga Allah wanda saboda ni’imarsa ce kyawawan ayyuka…
Read More » -
Karanta Addu’ar da ake Wa wanda ya sanya sabuwar tufa
Kana cikin tafiya sai ka haɗu da abokin ka ko kuma ɗan uwanka sanye da wata sabuwar tufafi wanda baka…
Read More »