Addu'o'i

Karanta addu’ar wanda yayi sabon aure, ko ya sayi abin hawa

Idan dayanku ya auri mace, ko ya sayi bawa mai hidima, sai ya ce;
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ خَيْرَهَا، وَخَيْرَ مَا جَبَلْتَهَا عَلَيْهِ، وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّهَا، وَشَرِّ مَا جَبَلْتَهَا عَلَيْهِ.
Allahumma innee as-aluka khayraha wakhayra ma jabaltaha ‘alayh, wa-a’oothu bika min sharriha washarri ma jabaltaha ‘alayh.

Ya Allah ina rokon Ka laherinta da alhrin da Ka dabi’antar da ita a kansa, kuma ina neman sarinka daga sharrinta da shaarrin Da ka dabi’antar da ita a kansa.

Idan kuma ya sayi rakumi, to ya kama tozon rakumin ya fadi kwatankwacin wannan (addu’ar).

See also  Zikirin safe da maraice

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button