Addu'o'i
Karanta Addu’a Ga Wanda Yayi sabon Aure
![](https://edu.karatunturanci.com.ng/wp-content/uploads/2023/04/muslim-6052483__480-780x470.webp)
Wannan addu’a a na yin ta ne yayin da mutum yayi sabon aure, sai yace:
بارَكَ اللَّهُ لَكَ، وَبَارَكَ عَلَيْكَ، وَجَمَعَ بَيْنَكُمَا فِي خَيْرٍ.
Barakal-lahu lak, wabaraka ‘alayk, wajama’a baynakuma fee khayr.
Allah Ya sanya albarka a gareka, yayi maka albarka kum aya hada tsakaninku da alheri.