Addu'o'i

Addu’ar ganin watan Ramadan

Addu’ar Ganin Watan Ramadan

اللَّهُمَّ أَهْلِلْهُ عَلَيْنَا بِالْيُمْنِ وَالإِيمَانِ وَالسَّلاَمَةِ وَالإِسْلاَمِ رَبِّي وَرَبُّكَ

Allahumma ahlilhu `alainā bil-yumni wal-iman, was-salamati wal-Islam, rabbi wa rabbik Allah.

Ya Allah ka kawo mana shi da albarka da imani, da tsaro da Musulunci. Ubangijina kuma Ubangijinku Allah ne.

Tirmizi: 3451

See also  Karanta Addu'ar Wanda Ya yi Atishawa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button