Tambayoyi a Musulunci
-
HUKUNCIN ASKE GEMU A MUSULUNCI
Tambaya : Malam menene hukuncin tsayar da gemu shin wajibi ne ko mustahabbi?, sannan aske shi haramun ne ko makaruhi…
Read More » -
MAGANIN DAMUWA DA BAKIN CIKI !
TambayaAssalamu alaikum warahmatullah, Sheikh barka da kokari Allah yasa ka da alheri, tambaya, me yake sa yawan bacin rai ga…
Read More » -
TAFIYA TA KAMA NI A TSAKIYAR YINI, KO ZAN IYA KARYA AZUMINA ?
Tambaya:Assalamu Alaikum. Mutum ne zai je Umara cikin Azumi, sai ya zama jirginsu zai tashi ƙarfe biyu na ranar, shin…
Read More » -
HUKUNCIN DAUKAR HOTO A MUSULUNCI
TambayaMalam menene hukuncin daukar photo graph kamar na kyamara da waya da sauran su ? AmsaTo ‘yar’uwa Annabi ﷺ yana…
Read More » -
INA CIKIN SADUWA DA MIJINA A RAMADAN SAI ALFIJIR YA KETO
Tambaya:Malam muna cikin saduwa da mijina a cikin wannan wata, sai muka ji kiran Sallar Assalatu, menene hukuncin Azumin mu?Amsa:To…
Read More » -
ANA CIKIN SALLAH SAI FARFADIYA TA BUGE LIMAN !
TambayaAssalamualaikum warahmatullah wabarakatuhuAllah ya gafarta Malam tambaya ce:Ana sallah a jam’i sai farfadiya ta buge Imam bayan raka’a 2, shin…
Read More » -
YADDA AKE BIYAN TSOHON BASHI !
TambayaSalam. Ina da tambayaNa ranci kudi fam biyu kamar shekaru (62) da suka wuce, ban biya ba.In zan biya yanzu…
Read More » -
HARAMUN NE SIYAN KAYAN SATA
TambayaAssalamu Alaikum. Mallam mijina ne, ya kasance yana sana’ar gwan-gwan, toh sai wasu su dinga sato karafunan kamfani suna kawo…
Read More » -
MALAM ZAN IYA ADASHI DA WANDA BA MISULMI BA ?
TambayaAssalamu alaikum Don Allah Malam wata yar’uwa ke tambaya Ko ya halatta ayi adashi da kafuri ?AmsaWa alaikumus salam,Ya halatta,…
Read More » -
ZAN IYA DORA RIBA, IDAN AKA WAKILTA NI SAYO ABU ?
TambayaAssalamu Alaikum Mallam, dan Allah ina da tmby, kaman misalin mutum yana baka kudi ka sayo mishi abu, wataran ya…
Read More »